Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Wozniaski ta kori kocin ta

tsohuwar zakar tennis ta duniya bangaren mata Caroline Wozniacki ta raba gari da mai koya mata wasa, dan kasar Spain mai suna Ricardo Sanchez, kuma wannan hannun riga da suka yin a zuwa ne a wtanni 2 da haduwar su. Tun bayan da Wozniacki ta fice daga gasar Australian Open, a matakin quarter finals, lamarin da ya sat a rikito daga mataki na 1 a duniya zuwa na 4, shine ta ga ya kamata kocin nata ya san inda dare ya mishi. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.