Ghana da Mali Sun tsallake Quarter final
A gasar Cin kofin Afrika Ghana da Mali sun tsallake zagayen Qouater Final bayan kammala zagayen farko a jiya Laraba. A Rukunin D kasar Mali ta doke Botswana ne ci 2-1, wannan nasarar ce kuma Mali yasa ta tsallake, Ghana ta yi kunnen doki da Guinea Conakry ci 1-1.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
A jiya ne Ghana ta zira kwallo 100 a raga a tarihin gasar.
A ranar Assabar da Lahadi ne za’a buga wasan Quarter Final.
A ranar Assabar
A birnin Bata, Equatorial Guinea
Zambia da Sudan
A Malabo, Equatorial Guinea
Ivory Coast da Equatorial Guinea
A ranar Lahadi
A birnin Libreville, Gabon
Gabon da Mali
A birnin Franceville, Gabon
Ghana da Tunisia
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu