Isa ga babban shafi
Wasanni

Chris Hughton ya ce ba zai bar Birmingham ba

Manajan kungiyar Birmingham Chris Hughton ne yace shi bai taba tunanin komawa kungiyar Wolves, a matsyin manajan ta ba, inda yace shi abin da ke gaban shi yanzu shine samun ci gaban kungiyar ta shi. Tun bayan da Wolves ta sallami tsohon manajan ta mai suna Mick McCarthy aka yi ta danganta Hughton da kungiyar ta Wolves da ake wa lakabi da Molineux. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.