Tsren Motoci
An cim ma matsayar gudanar da gasar tseren motoci ta Formula One a Bahrain
Hukumar wasan tseren Motoci tace za’a gudanar da gasar tseren motoci ta Formula One a kasar Bahrain kamar yadda aka tsara a makon gobe, bayan kwashe lokaci ‘yan kasar na gudanar da zanga-zangar la’antar karbar bakuncin gasar a cikin kasarsu.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumar FIA tace an magance barazanar tsaro domin daukar nauyin gasar a Bahrain bayan an kwashe lokaci mai tsawo ana zanga-zangar adawa da gwamnatin kasar.
A ranar 22 ga watan Afrilu ne za’a bude gasar ta Formula One bayan dage gasar a bara saboda zanga-zanga.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu