Kenya
Hukumar tseren gudun Kenya tace ‘Yan wasanta sun yi mata yawa
Rehotanni sun ce kasar Kenya na fuskantar kalubalaen zaben ‘Yan wasan tseren gudu wadanda zasu kai ziyara birnin London a wasannin Olympics, saboda samun yawan fitattaun ‘Yan teren gudun wadanda suka haska a gasar Marathon. Shugaban wasannin Isaiah yace babu wata matsala a bangaren mata amma akwai babbar barazana a bangaren Maza.
Wallafawa ranar: