Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Manchester United da Barcelona za su buga wasan sada Zumunci

Manchester United ta fitar da Sanarwa a shafinta na Intanet da ke cewa kungiyar za ta yi wasan sada zumunci da Barcelona a ranar 8 ga watan Ogusta a kasar Sweden. A wasannin share fagen fara kakar wasa.Rabon kungiyoyin biyu su kara tun a gasar cin kofin zakarun Turai a wasan karshe a bara inda United tasha kashi hannun Barcelona ci 3-1.

Tambarin kungiyar Barcelona ta Spain da Tambarin Manchester United ta Ingila
Tambarin kungiyar Barcelona ta Spain da Tambarin Manchester United ta Ingila
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.