Isa ga babban shafi
Ukraine

Shevchenko yace lokaci bai yi ba ya horar da ‘Yan wasan Ukraine

Rahotanni daga Ukraine sun ce Tsohon fitaccen dan wasa kasar Andriy Shevchenko ya yi watsi da mukamin koci da hukumar kwallon kafar kasar ta ba shi a makon jiya. A cewar Andriy Shevchenko aikin horar da ‘Yan wasan Ukraine ba karamin aiki bane gare shi.

Dan wasan Ukraine Andriy Shevchenko.
Dan wasan Ukraine Andriy Shevchenko. REUTERS/Alessandro Bianchi
Talla

A makon jiya ne hukumar kwallon kafar kasar Ukriane ta bayyana daukar Andriy Shevchenko a matsayin mai horar da ‘Yan wasanta bayan kwashe lokaci ‘Yan wasan kasar basu da koci tun ficewar Oleg a watan Satumba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.