CAN 2013
‘Yan wasan Chipolopolo na Zambia
‘Yan wasan Copper Bullets na zambia ne suka lashe kofin Afrika a bara a birnin Libreville na Kasar Gabon bayan doke Cote d’Ivoire a bugun daga kai sai mai tsaron gida, kuma karo 15 ne ake damawa da kasar Zambia tun fara gasar a 1957.
Wallafawa ranar:
Talla
Zambia ita ce kasar ta Biyar a Afrika amma kasa 34 a Duniya. Christopher Katongo shi ne zai jagorancin ‘Yan wasan Copper bullet a kasar Afrika ta Kudu.
An hada Zambia rukuni daya ne da Najeriya da Burkina Faso da kuma Habasha wadanda zasu kece raini da juna a zagayen farko a birnin Nelspruit.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu