Isa ga babban shafi
Tennis

Serena ta sha kashi a Australian open

Serena Williams ta fice gasar Australian Open bayan ta sha kashi a hannun matashiyar ‘yan wasan Amurka Sloane Stephens. Kuma yanzu a zagayen kusa da karshe matashiyar ‘Yan wasan za ta kara ne da Victoria Azarenka jarumar Tennis ta Duniya. Wace ta sha da kyar a karawarta da Svetlana Kuznetsova.

'Yan wasan Tennis Serena Williams a filin wasan gasa Australian Open a Melbourne
'Yan wasan Tennis Serena Williams a filin wasan gasa Australian Open a Melbourne REUTERS/Toby Melville
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.