Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Boateng ya shiga cikin kwamitin FIFA don yaki da wariyar launin Fata

Dan kasar Ghana Kevin-Prince Boateng da ke taka leda a AC Milan ya samu goyon baya daga shugabannin hukumar kwallon FIFA bayan dan wasan ya fice a fili saboda an nuna masa wariyar launin fata a Italia. Dan wasan ya ce zai shiga cikin tawagar kwamitin hukumar FIFA da zai yi yaki da matsalar wariyar launin fata a duniya a matsayin jekada na musamman

Dan wasan kungiyar AC Milan , Dan  kasar Ghana Kevin-Prince Boateng
Dan wasan kungiyar AC Milan , Dan kasar Ghana Kevin-Prince Boateng
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.