Isa ga babban shafi
Wasanni

Sunderland ta sha da kyar a hannun Stoke

Jiya kungiyar Sunderland ta tsallake rijiya da baya, a wasan da ta buga a gida tsakanin ta da Stoke, a gasar Primiyan kasar Ingila, bayan da ta farke ci daya da Stoke din ta yi mata. Ana minti 9 da fara wasan aka zura wa Sunderland din kwallon, ta hannun Jon Walters.Sunderland din ta sami nasarar farke cin ne da ‘yan wasa 10, bayan da alkalin wasa ya baiwa Craig Gardner jan kati. John O'Shea ne ya farke kwallon daidai nintoci 63 

wasu 'yan wasan Sunderland
wasu 'yan wasan Sunderland
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.