Kwallon Kafa
Manchester ta lashe Community Shield
Manchester United ta lashe Community Shield bayan doke Wigan ci 2-0. Wanda wannan ce nasara ta farko da sabon kocin United David Moyes ya samu bayan ficewar Alex Ferguson. Sai dai har yanzu batun Rooney ne ka jan hanakli a Old Trafford wanda ke neman ficewa daga kungiyar.
Wallafawa ranar:
Talla
Akwai Mourinho na Chelsea da ke neman dan wasan, amma ya zuwa yanzu, Manchester ta yi watsi da tayin Chelsea har sau biyu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu