Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

De Bruyne ya fice Chelsea zuwa Wolfsburg

Kungiyar Chelsea ta bayar da sanarwar ficewar dan wasanta Kevin de Bruyne zuwa kungiyar Wolfsburg ta Jamus bayan sun cim ma yarjejeniya tsakaninsu a yau Assabar. A shekarar 2012 ne De Bruyne, mai shekaru 22, ya dawo Chelsea daga kungiyar Genk, amma kungiyar ta bayar da aron shi zuwa Werder Bremen a kaka ta 2012-13 kuma lokacin da Dan wasan ya dawo ya kasa samun wuri a Chelsea

Dan wasan Chelsea Kevin De Bruyne
Dan wasan Chelsea Kevin De Bruyne (PA Photos) via eurosport
Talla

Chelsea ba ta bayyana kudin da ta sayar da dan wasan ba amma rahotanni daga Jamus sun ce Wolfsburg tana shirin biyan kudade euro miliyan Ashirin akan Dan wasan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.