Isa ga babban shafi
Spain

Copa del Ray: Real Madrid ta tsallaka zagayen kusa da karshe

Kungiyar Real Madrid ta tsallake zuwa zageyn dab da na karshe a gasar Sarki ta Copa del Ray bayan ta doke Espanyol da jimillar kwallaye 2-0 inda jiya Talata aka ta shi ne ci 1-0 kuma Jese Rodriguez ne ya jefa wa Madrid kwallon a ragar Espanyol.

Mai horar da 'Yan wasan Real Madrid Carlo Ancelotti
Mai horar da 'Yan wasan Real Madrid Carlo Ancelotti REUTERS/Benoit Tessier
Talla

A zagaye na gaba Real Madrid za ta kara ne tsakaninta da Atletico Madrid ko Athletic Bilbao wadanda zasu kece raini da juna a yau Laraba.

A yau Laraba Barcelona zata kara ne da Levente.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.