Isa ga babban shafi
Wasanni

CAF ta fitar da jadawali a neman kofin kalubalen Afirka

A jiya talata a birnin Alkahira na Masar hukumar shirya wasan kwallon kafa a nahiyar wato CAF ta fitar da jadawali mai dauke da jerin sunayen kulob da za su kara a tsakaninsu a gasar kofin kalubale na nahiyar a shekarar bana.

Alamar hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF
Alamar hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF cafonline
Talla

Al-Ahly ta Masar-Difaa El-Jadida ta Maroko
Real Bamako ta Mali za ta kara da Djoliba daga Mali
AC Leopards Congo za ta hadu da Medeama Ghana
Kaizer Chiefs (Afirka ta Kudu za ta kece reni da ASEC Mimosas Cote d’Ivoire
Coton Sport Kamaru za ta karbi Petro Atletico ta Angola
Horoya ta Guinea za ta fafata da Etoile Sahel ta Tunisia
Sewe San Pedro cote d’Ivoite za ta hadu da Bayelsa Utd daga Najeriya
Nkana ta Zambia kuwa za ta hadu ne da CA Bizertin ta Tunisia

Za a dai fara karawar ne a matsayin zagayen farko daga ranar 18 zuwa 20 ga wannan wata na Afirlu, yayin da za a buga zagaye na biyu daga ranar 25 zuwa 27 ga watan na Afrilu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.