Isa ga babban shafi
Brazil 2014

Deschamps ya zubar da Nasri a tawagar Faransa

Kocin Faransa Didier Deschamps ya zubar da Samir Nasri na Manchester City cikin jerin ‘yan wasa 23 da ya zaba wadanda zasu wakilci kasar a gasar cin kofin Duniya a Brazil. A 2010 ma Nasri ba ya cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya da aka gudanar a Afrika ta kudu.

Samir Nasri ya dafe kai a karawar Manchester City da Sunderland
Samir Nasri ya dafe kai a karawar Manchester City da Sunderland REUTERS/Darren Staples
Talla

Kuma Kocin na Faransa ya kare matakinsa na zubar da Dan wasan akan zargin ya fi taka kwallo a kungiyar shi ta Manchester City fiye da yadda ya ke takawa kasar shi wasa.
Kusan ‘Yan wasa sama da 20 a tawagar ta faransa zuwa Brazil matasa ne da Deschamps ya zaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.