Isa ga babban shafi
Wasanni

Djokovic ya lashe kofin Wimbledon

A wasan Tennis, Novak Djokovic dan kasar Serbia ya lashe kofin gasar Wimbledon na shekarar bana da aka buga a kasar Ingila, bayan da ya doke abokin karawarsa Roger Federer dan kasar Switzerland. 

Novak Djokovic zakaran Wimbledon na shekarar 2014
Novak Djokovic zakaran Wimbledon na shekarar 2014
Talla

Wannan ne dai karo na biyu da Djokovic ke lashe kofin gasar ta Wimbledon kuma karo na 7 da ya dauki kofi a manyan wasannin Tennis na duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.