Najeriya
FIFA ta janye wa’adin da ta ba Najeriya
Hukumar FIFA ta janye wa’adin da ta diba na dakatar da Najeriya, bayan janye karar da Chiris Giwa ya shigar na kalubalantar zaben shugabannin hukumar kwallon kafar kasar da aka gudanar a ranar 30 ga watan Satumba.
Wallafawa ranar:
Talla
Janye karar dai yanzu ya ba su Amaju damar ci gaba da tafiyar da sha’anin kwallon kafa a Najeriya. Amma FIFA tace zata ci gaba da sa ido.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu