Kwallon Kafa
Cristiano ya rabu da budurwarsa
Rahotanni sun ce Zakaran kwallon duniya Cristiano Ronaldo ya rabu da Irina Shayk fitattaciya mai fitowa a fim kuma tsohuwar ‘yar wasan iyon ruwa a kasar Rasha. Tun lokacin da ta kauracewa bikin ba Cristiano kyautar gwarzon dan wasan duniya na bana, ake ta yayata cewa sun rabu da Ronaldo
Wallafawa ranar:
Talla
Shayk mai shekaru 29, ta fito a cikin sabon fim din da aka fitar a 2014 mai suna Hercules.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu