Isa ga babban shafi
Bundesliga

Klopp zai fice Dortmund

Kocin Borussia Dortmund Jurgen Klopp ya sanar da cewa zai fice kungiyar idan an kammala kakar bana bayan ya shafe shekaru 7 yana jagorantar kungiyar. Sai a 2018 ne kwangilar shi za ta kawo karshe amma Kocin ya bukaci kungiyar ta sallame shi, musamman saboda kalubalen da Dortmund ke fuskanta a Bundesliga.

Kocin Borussia Dortmund Juergen Klopp
Kocin Borussia Dortmund Juergen Klopp Reuters
Talla

Klopp shi ne mutum na farko da ya lashe wa Dortmund kocin League da na gida a 2012, inda suka lallasa Bayern Munich 5-1 a Barlin.

A zamaninsa ne Dortmund ta kai zagayen karshe a gasar zakarun Turai a 2013.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.