Wasanni
Pellegrini na furgaba Kompany ba zai cigaba da wasa ba
Kocin kungiyar Manchester City Manuel Pellegrini, yace da alama kaptain din kungiyar, Vincent Kompany ba zai sake wasa ba har zuwa wani lokaci.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan kuma ya biyo bayan wata mumunar rauni daya samu a lokaci da kulob din ke karawa da Mancheter United a old Trafford, inda sukayi ci 4-2
A yanzu dai wannan na nuna cewar Mai tsaron baya Vincent Kompany mai shekaru 29, ba zai buga wasa Premier da Kulob din Man city ke shirin karawa da West Ham ba a ranar lahadi mai zuwa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu