Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Di Matteo ya ajiye aikinsa a Schalke

Roberto Di Matteo ya ajiye aikinsa a matsatyin kocin Schalke 04, saboda ya gaza tsallake wa da kungiyar zuwa gasar zakarun Turai a badi, da kuma yadda aka kammala Bundesliga Schalke na matsayi na 6 a teburin gasar.

Roberto Di Matteo na Schalke
Roberto Di Matteo na Schalke REUTERS
Talla

A wasan karshe Schalke ta sha kashi ne a hannun Hamburg ci 2 - 0 a gidanta.

A watan oktoba ne Roberto Di Matteo ya karbi aikin horar da Schalke, bayan Chelsea a Ingila ta sallame shi duk da ya lashe wa kungiyar kofin zakarun Turai karo na farko.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.