Isa ga babban shafi
Canada 2015

‘Yan Matan Amurka sun doke Jamus

‘Yan Matan Amurka sun tsallake zuwa zagsyen karshe bayan sun doke matan Jamus ci 2-0 a gasar cin kofin duniya na mata zagayen dab da na karshe a jiya Talata. Carli Lloyd ce ta fara jefa kwallo a ragar Jamus.

Carli Lloyd ce ta fara jefa kwallo a ragar Jamus.
Carli Lloyd ce ta fara jefa kwallo a ragar Jamus. FIFA
Talla

Kelly O’Hara ce ta jefa kwallo ta biyu a ragar Jamus.

Yanzu ‘yan matan Amurka da suka taba lashe kofin a 1991 da 1999 zasu hadu ne tsakaninsu da ‘Yan Matan Japan da ko Ingila wadanda zasu kara da juna a yau Laraba.

A ranar 5 ga watan Yuli ne za a yi fafatawar karshe.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.