Isa ga babban shafi
Wasanni

Coe ya lashe zaben hukumar IAAF

An zabi Sebastian Coe a matsayin shugaban hukumar kula da wasannin guje guje da tsalle tsalle ta duniya IAAF wanda ya doke Sergey Bubka a zaben hukumar da aka gudanar a Beijing.

Sebastian Coe sabon shugaban hukumar IAAF
Sebastian Coe sabon shugaban hukumar IAAF AFP/AFP/Archives
Talla

Coe ya samu kuri’u 115 yayin da Bubka ya samu kuri’u 92.

Coe na Birtaniya wanda ya jagoranci wasannin Olympics a London, ya gaji dan kasar Senegal ne Lamine Diack wanda ya shafe shekaru 16 yana jagorantar hukumar.

Coe dai ya taba lashe zinari a wasannin Olympics a 1980 da 84.

Bayan zabensa ya sha alwashin magance matsalar kwankwadar kwayu a wasanni tsere.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.