Faransa-Jamus
Faransa Ta Sami Shiga Wasan Karshe Na Cin Kofin Kwallon Kafa Na Turai
Faransa ta sami shiga was an karshe na cin kofin kwallon kafa na kasashen Turai bayan da ta lallasa kasar Jamus a wasan kwata-final.
Wallafawa ranar:
Talla
‘Yan wasan kwallon kafan Faransa za su kara a wasan karshe da kasar Portugal.
An tafi hutun rabin lokaci Faransa na da daya Jamus na nema.
Da aka dawo hutun rabin lokaci Faransa ta zurawa Jamus kwallo biyu da nema.
An tashi wasa Faransa na da biyu, kasar Jamus babu ci.
A yanzu kasar Jamus za ta kara da kasar Wales domin samun kasa ta uku a gasan cin kofin kasashen turai na wannan shekara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu