Isa ga babban shafi
Wasanni

Messi da Umtiti sun yi a atisaye a Barcelona

‘Yan wasan Barceolna guda biyu, Lionel Messi da Samuel Umtiti sun koma atisaye a yau Laraba bayan da suka yi jinya na wani lokaci sakamakon raunin da suka samu a filin wasa. 

Lionel Messi na Barcelona
Lionel Messi na Barcelona Reuters / Gustau Nacarino
Talla

Messi mai shekaru 29 ya samu raunin ne a wasan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Atletico Madrid a gasar La Liga a ranar 21 ga watan Satumba.

Yayin da kuma Umtiti mai shekaru 22 ya gurde gwiwarsa ana gobe za su yi wasan da Atletico Madrid.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.