Isa ga babban shafi
Wasanni-Ingila

Kungiyoyin China na zawarcin Wenger

Manyan kungiyoyin kwallon kafa musamman daga kasar china sun fara yunkurin ganin sun dauki mai horar da kungiyar Arsena, Arsene Wenger bayan karewar yarjejeniyarsa da kungiyar.

Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Arsene Wenger.
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Arsene Wenger. Reuters/Michael Dalder
Talla

Zalika wasu manyan kungiyoyin kwallon kafar a yankin gabas ta tsakiya ma na neman Wenger ya karbi ragamar jagorantarsu.

To sai dai har yanzu Wenger bai ce komai ba dangane da makomarsa dan ya bar Arsenal.

Idan har ya amince da komawa china ko gabas ta tsakiya Wenger zai karbi albashin da ya zarta wanda a ke niyansa a Arsenal na Fam miliyan 8 a shekara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.