Isa ga babban shafi
Wasanni

Tazarar maki 4 kawai ne tsakanin Chelsea da Tottenham

A gasar Premier ta Ingila, a cikin daren jiya an buga wasanni uku, daga ciki har da fafatawar da aka yi tsakanin Arsenal da kuma Leicester, inda Arsenal ta yi nasara ci 1-0

'Yan wasan Tottenham
'Yan wasan Tottenham
Talla

Wani wasa da ya yi matukar daukar hankulan jama’a a gasar ta Premier ita ce fafatawar da aka yi tsakanin Crystal Palace da Tottenham, inda Tottenham ta yi nasara ci 1-0.

Wannan nasara da Tottenham ta sama a cikin daren jiya, ta kara babbar barazana ga Chelsea wadda ke jagorantar teburin gasar a bana, inda a halin yanzu tazarar maki 4 ce kawai a tsakaninsu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.