Isa ga babban shafi
wasanni

Manchester City ta kai wasan karshe a gasar Legue Cup

A karon farko Manchester City ta kai matakin wasan karshe a gasar League a karkashin Pep Guardiola bayan ta casa Bristol City da ci 3-2 a fafatawarsu ta jiya.

Sergio Aguero da Leroy Sane sun taimaka wa Manchester City zuwa matakin wasan karshe a League Cup
Sergio Aguero da Leroy Sane sun taimaka wa Manchester City zuwa matakin wasan karshe a League Cup REUTERS/Phil Noble
Talla

Kwallayen da Leroy Sane da Sergio Aguero da Kevin de Bruyne suka zura sun bai wa Manchester City damar buga wasan karshe a Wembley a ranar 25 ga Fabairu mai kamawa.

Idan anjima ne za a ke rani tsakanin Chelsea da Arsenal a matakin wasan kusa da na karshe a gasaar ta League Cup kuma  wadda ta yi nasara ne za ta hadu da Manchester City a wasan karshe.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.