Isa ga babban shafi
Wasanni

'Yan wasan Tottenham da jami'ai sun harbu da cutar korona

Kocin Tottenham, Antonio Conte, ya bayyana cewa 'yan wasan kungiyarsa da wasu daga cikin ma'aikata sun kamu da cutar COVID-19.

Manajan klub din Tottenham Antonio Conte
Manajan klub din Tottenham Antonio Conte Marco BERTORELLO AFP/File
Talla

Conte, wanda aka shirya ya gana kai tsaya da manema labarai a wannan laraba, ya sami damar yin haka ne ta fasahar hoton bidiyo saboda wannan lamarin inda ya bayyana cewa 'yan wasa takwas da biyar daga cikin jimi’ai sun kamu da cutar.

Kocin dan kasar Italiya ya bayyana takaicinsa kan halin da kungiyar ke ciki inda ya bayyana cewa bai da tabbacin yadda zata kaya a wasan da kungiyar sa za ta kara da Rennes  a wasan Europa gobe Alhamis.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.