U-17: Najeriya ta tsallaka zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya
Tawagar Najeriya ta mata 'yan kasa da shekaru 17 ta samu nasarar tsallakawa zagayen kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya bayan ta doke abokiyar karawarta ta kasar Amurka.
Wallafawa ranar:
Talla
Wasa tsakanin Najeriya da Amurka an yi canjaras ne da ci 1-1, inda aka koma bugun daga kai sai mai tsaron raga.
Flamingos ta doke Amurka da ci 4-3 a bugun finariti, abin da ya bata damar tsallakawa zagayen dab da na karshe
Najeriya zata kara a wasanta na gaba tsakanin Colombia ko kuma Tanzania.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu