Thiago Silva ya koma tawagar Fluminense
Kungiyar Kwallon kafa ta Fluminense, ta cimma yarjejeniya da tsohon dan wasan bayan tawagar Chelsea dan Asalin kasar Brazil Thiago Silva.
Wallafawa ranar:
Talla
Tawagar ta kasar Brazil da Dan wasan mai shekaru 38, zai saka hannu akan Kwantiragi cikin makon nan, da zai Amince da tayin shekaru biyu na zama a kungiyar da hakan zai kai shi zuwa shekarar 2026.
In har dan wasan ya kammala saka hannu a kungiyar, hakan zai sa Silva komawa gidan sa na Asali, tun bayan da ya bar kungiyar shekaru 13, kana Inda ya fara taka leda tun shekarar 1998.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu