Amurka
Daniel Day-Lewis ya lashe kyautar Jarumi a taron karrama ‘Yan wasan kwaikwayon Hollywood na Oscar
Daniel Day-Lewis ya lashe kyautar jarumin da ya fi kowa a shirin fina finan Hollywood, a bikin da aka yi daren jiya, saboda rawar da ya taka a fim din Steven Spielberg’s, da ake kira “Lincoln.”Fim din Ben Affleck na “Argo,” wanda ke nuna garkuwa a kasar Iran, ya lashe kyautar fim din da yafi fice.
Wallafawa ranar:
Talla
Anne Hathaway da Cristoph Waltz, sun lashe kyautar mataimakan jaruman da suka fi fice.
A daya bangaren kuwa, Christoph Waltz ya samu kyautar sa ne saboda fim din “Django Unchained,” yayin da Anne Hathaway ta samu a “Les Miserables.”
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu