Kwallon Lambu
Adam Scott ya lashe gasar Masters a karon farko, Jamie Murray da John Peers sun lashe gasar US Clay Court
A fagen wasan lambu kuwa, dan wasan kasar Australia Adams Scott ya zamanto dan kasar Austrelia na farko da ya lashe gasar Masters bayan ya doke Angel Cabrera, dan kasar Argentina, a wata zazzafar karawa da suka yi a jiya Lahadi.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
A fagen gasar Tennis kuwa, kanin Andy Murray, wato Jamie Murray tare da John Peers sun lashe kofin gasar US Clay Court bayan sun doke Bob da Mike Bryan a karawar ‘Yan wasa bi-biyu a gasar.
A yayin da a fagen wasan tseren keke kuwa, Scott Law ya lashe gasar Woodside de Perth a karo na biyu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu