Jamus
Kamfanin sufurin jiragen Lufthansa a Jamus ya takaita zirga zirgar jiragen sa
Kamfanin sufurin jiragen saman Lufthansa na kasar Jamus, ya soke aksarin zirga zirgar sa yau, saboda yajin aikin ma’aikata.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kamfanin ya ce jirage 20 kawai za su tashi yau daga cikin jirage 1,700 da aka shirya tashin su yau.
Kamfanin ya ce jiragen dake zuwa da kuma dawowa daga tashoshin London Birmingham, Newcastle, Glasgow, Dublin, Aberdeen da Edinburgh, sai dai su nemi wata tasha, domin za’a rufe tashoshin Frankfurt, Munich, Dusseldorf da Hamburg.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu