Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barrister Tanimu Turaki

Wallafawa ranar:

Shugaban kwamitin da zai gana da ‘Yan kungiyar Jama’atu Ahlul Sunnah Lida’awati wal Jihad, kuma Ministan ayyuka na musamman, Barrister Tanimu Turaki, ya bayyana matakan da za su dauka dan samun nasarar aikin kwamitin da Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya kafa domin a kawo karshen rikice rikicen dake aukuwa a Najeriya, musamman ma a Arewacin kasar.

Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki
Ministan Ayyuka na musamman a gwamnatin Najeriya, Barister Tanimu Turaki www.specialdutiesoffice.gov.ng
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.