Faransa
Hollande ya kai ziyara kasar China
Shugaban Kasar Faransa, Francois Hollande, ya isa kasar China dan bunkasa huldar kasuwanci tsakanin kasashen biyu, inda ake sa ran kullar cinikin jiragen sama da kuma makamashin nukiliya.
Wallafawa ranar:
Talla
Hollande shine shugaban wata kasar Turai na farko da ya kai ziyara China tun bayan sauyin shugabancin da aka samu a kasar, kuma yana tare da tawagar Yan kasuwa da dama.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu