Isa ga babban shafi
Bundesliga

Bayern Munich ta musanta yunkurin siyo Rooney

Kungiyar kwallon kafar Bayern Munich ta musanta rade radin da ake yi na cewa za ta sayo dan wasan Manchester United Wayne Rooney a kakar wasa mai zuwa.

Dan wasan gaban Manchester United, Wayne Rooney
Dan wasan gaban Manchester United, Wayne Rooney
Talla

A dai makon da ya gabata ne Rooney ya mika takadar bukatarsa ta barin Old Trafford, sai dai Matthias Sammer, wanda darekta ne a kungiyar ta Bayern ya ce labarin ba haka ya ke ba.

A cewar Sammer, duk da cewa suna kallon Rooney da idon kima a fagen kwallon kafa, bai ga abinda zai karawa gasar ta Bundesliga ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.