Isa ga babban shafi
Europa League

Chelsea da Benfica za su fafata a wasan karshe na Europa League

Chelsea da Benfica za su kara a wasan karshe na gasar Europa Cup da za a buga a yau. Chelsea za ta halarci wasan ne a matsayin kungiya dake yunkurin ta kafa tarihin farko a matsayin kungiyar da za ta taba lashe kofin gasar Zakarun Turai na Champions League da kuma Eurpoa League a wannan kakar wasa guda. 

'Yan wasan Benfica suna atisaye
'Yan wasan Benfica suna atisaye REUTERS/Duarte Sa
Talla

Koda yake hakan zai kasance na tsawon kwanaki goma ne kawai koda hakan ta faru, domin a ranar 25 ne za a buga wasan karshe na gasar ta Zakarun Turai tsakanin Bayern Munich da Borussia Dortmund a filin wasan Wembley dake kasar Ingila.

Ita kuwa Benfica, wannan shine zai kasance karo na farko da za ta kai harin lashe wani babban kofi a cikin shekaru 51 a Nahiyar ta Turai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.