Isa ga babban shafi
Birtaniya

Majalisar wakilan Birtaniya ta amince da dokar auren jinsi daya

‘Yan majalisar wakilan birtaniya sun kada kuri’ar amincewa da dokar auren jinsi guda duk da wasu ‘Yayan jam’iyyar Firaministan David Cameron sun so su dakile kudirin.

Firaministan Kasar Birtaniya, David Cameron
Firaministan Kasar Birtaniya, David Cameron REUTERS/Brendan McDermid
Talla

Bayan amincewa da gagarumin rinjaye, yanzu za,a mika kudirin ne ga majalisar Dattawa domin dibawa su amince.

A karshen makon nan ne dai gwamnatin Faransa ta amince da dokar auren jinsi guda duk da zanga-zangar da masu adawa da kudirin suka shirya gudanarwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.