Isa ga babban shafi
Iraqi

Sama da mutane 70 sun mutu a hare haren da aka kai a yankunan Bagadaza

Sama da mutane 70 ne aka ruwaito sun mutu a wasu jerin hare hare da aka kai wa mabiya akidar Shi’a a sassan yankunan birnin Bagadaza dake kassr Iraqi, lamarin da ke ci gaba da kazancewar rikicin banbancin akida a kasar.

Wani yanki da aka kai harin kunar bakin wake a Iraqi
Wani yanki da aka kai harin kunar bakin wake a Iraqi Reuters
Talla

A watan Afrilu an ruwaito kimanin mutane 700 suka mutu a kasar yayin da kuma mutane 300 suka mutu a wannan watan na Mayu.

Kasar Canada a makon da ya gabata ta yi kashedi cewar rikicin kasar ta Iraqi na iya jirkicewa ya koma yakin basasa idan ba a dauki matakan dakile shi ba.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.