Isa ga babban shafi
India

India ta samu tafiyar hawainiya a bunkasar tattalin arzikinta

A karon farko cikin shekaru goma, kasar India ta samu tafiyar hawainiya a ci gaban bunkasar tattalin arzikinta inda ya karu da kashi 0.5 a kiyasin shekarun 2012/2013.

Firimiyan kasar China Li Keqiang (hagu) tare da takwaransa na kasar India, Manmohan Singh (dama)
Firimiyan kasar China Li Keqiang (hagu) tare da takwaransa na kasar India, Manmohan Singh (dama) Reuters
Talla

An dai dora laifin akan karancin aminci a harkokin kasuwanci, da rushewar kasuwanci da kuma bukatun kasashen Nahiyar Turai akan dalilin da ya sa aka samu wannan koma baya.

Duk da cewa gwamnatin kasar ta yi kokarin daukan matakan bunkasa tattalin arzikin kasar, masu sharhi na nuna cewa har yanzu akwai sauran aiki a gaban hukumomin kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.