Bakonmu a Yau
Dakta Muhammadu Basharu Arabo na Jami'ar Marwa a Kamaru
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:27
Al’ummar Kamaru na ci gaba da tara kudade domin taimaka wa sojojin kasar da ke fada da mayakan Boko Haram, inda a halin yanzu aka tara kudaden da yawansu ya haure CFA milyan dubu uku. Dakta Muhammadu Basharu Arabo malami kuma masanin halaye da zamantakewar dan adam a jami’ar Marwa a Kamaru, ya yi wa Wakilin RFI Ahmed Abba tsokaci a game da dalilan da suka sa al’umma suka karbi kiran kafa gidauniyar ga Sojin kasar.