Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Manhajar gano girgizan kasa

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna kan wata sabuwar manhaja da aka samar da zata taimaka wajen gano girgizan kasa. An samar da manhajar ne a Amurka kuma tana kasuwar andriod ta google.

Girgizan kasa ta abkawa kasashen Afghanistan da Pakistan a watan Oktoba na  2015.
Girgizan kasa ta abkawa kasashen Afghanistan da Pakistan a watan Oktoba na 2015. REUTERS/Hazrat Ali Bacha
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.