Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Shafin Facebook na hausa

Wallafawa ranar:

Shafin zumunta na Facebook ya kirkiro da shafin Hausa, sakamakon yadda hausawa ke amfani da shafin kamar sauran kabilu a duniya. Facebook ya kaddamar da tsarin ne a 1 ga watan Agusta 2016. Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna game da wannan ci gaban ga harshen hausa da kuma tasirin haka ga Hausawa.

A watan Agusta ne Facebook aka fara amfani da shafin Hausa
A watan Agusta ne Facebook aka fara amfani da shafin Hausa facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.