Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Gudunmawar kungiyoyin sa kai wajen bai wa yara mata Ilimi.

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ke gabatarwa, yayi ya tabo fannin matsalar da wasu 'ya'ya mata ke fuskanta, ta yadda iyayensu kan yi togaciya da matsalar tattalin arziki wajen kauracewa sanya su a makaranta, a maimakon haka sai a tura yaran talla.

Bai wa yara mata Ilimi yana da muhimmanci.
Bai wa yara mata Ilimi yana da muhimmanci. thelawyerschronicle
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.