Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani kan asali ko tushen harshe

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan mako ya yi karin haske kan tambayoyin da masu sauraro suka nemi karin haske a kai, daga ciki akwai karin bayani kan asali ko kuma tushen harshe, sai kuma neman sanin amfanin wakan jego ga macen da ta haihu.

Misalin wani yanki na rubutun yaren larabci na sashin Kazakhstan da kuma rubutun yaren Latin script, wanda aka samar a shekarar 1924.
Misalin wani yanki na rubutun yaren larabci na sashin Kazakhstan da kuma rubutun yaren Latin script, wanda aka samar a shekarar 1924. wikipedia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.