Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Ana cin zarafin 'yan jaridu a wasu kasashen duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya dora ne kan na makon jiya game da ranar bikiin 'yan jaridu da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don bitar irin rawar da 'yan jaridun ke takawa a fannonin ilmantar da jama. Sai dai wani abin bakin ciki shi ne yadda ake ci gaba da musguna wa wasu 'yan jaridun a bakin aikinsu. 

'Yan jaridun na taka muhimmiyar rawa wajen ilmantar da jama'a a kasashen duniya
'Yan jaridun na taka muhimmiyar rawa wajen ilmantar da jama'a a kasashen duniya REUTERS/Pak Yiu
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.