Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Muhimmancin koyarwa a harshen uwa (2)

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne akan na makon jiya, in da ya tattauna kan muhimmanin koyar da dalibai da harshen uwa a kasashe masu tasowa kamar Najeriya don saukake mu su fahimtar karatu musamman na lissafi da kimiyya.

Masana sun ce karantar da dalibai a harshen uwa na saukake musu fahimtar karatu
Masana sun ce karantar da dalibai a harshen uwa na saukake musu fahimtar karatu REUTERS/Ryan Gray
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.