Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Dan Najeriya ya yi nasarar kera rigar sulke ta zamani

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon yayi tattaki ne zuwa garin Bauchi, inda wani Matashi ya kera rigar sulke da harsashi ba ya hudawa. Wani abin mamaki da ke tattare da rigar sulken shi ne, rigar sulken ba ta bari harsashin ma ya kusance ta ballantana ya huda ta.

Misalin daya daga cikin ire-iren rigunan sulke ta kare harsashi da jami'an tsaro ke amfani da su.
Misalin daya daga cikin ire-iren rigunan sulke ta kare harsashi da jami'an tsaro ke amfani da su. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.